Mu tsaya wa ayyukanmu

@transcript an bunƙasa gwaninta dabam dabam cikin keɓaɓɓiyar fassarar da rubutun software a harshen wuri tuni tun shekara 1998. Saboda nan, jerin ayyukanmu yana da yawa. Mu ne gwanaye cikin fassaran kalmomin aikin likita, IT da kasuwanci, rubutun software a harshen wuri, da fassaran kalmomi masu wuya da sarrafawar kalmomi.Mun yanke shawara  kar mu nuna jerin masu cinikinmu a nan domin kare harkokinsu. Za mu yi farin cikin samar da bayanai game da ayyukanmu iri-iri, iyakacin ayyukanmu da mutane da ka za a iya tuntuɓa game da ayyukanmu.

Tuntuɓi mu.