Skip to main content
  • Technik
  • Technik

Fasaha da ta dace ita ce sa’a daidai mai muhimmanci ce

Magana a fili a ita ce muna da kalmomi na keɓaɓɓiyar fassara da suka dace da fahimtar muhallin sana’a. Waɗannan ƙwarewa ce harsashinmu idan mu yi fassara rubutu da taimakon aikace-aikacen na’ura naka.

Sababbin kayayyakin aikinmu na fassara da rubutun software a harshen wuri suna tabbatar da duk kashin ayyuka bai ɗaya.

Kana son gano yadda nan fasaha za ta iya yi maka aiki? Yi tambaye mu kawai!

Ayyukan keɓaɓɓiyar fassara da waɗanda dangane da fassara:

Ƙwaƙwalwar ajiyar fassara

Muna yin amfani da hanyar ƙwaƙwalwar ajiyar fassara da kake so mu yi amfani, kamar SDL Trados. Aikin wurin ajiyar bayanin hanyan zai ajiye asalin kalmomi tare da fassaransa da ya dace, da yana nuna za mu iya kwatanta sababbin asalin kalmomi nan take da fassarori da ke ajiye cikin na’urarmu. Na’urarmu tana da intanit da yakei aiki a uwar garke, wadda bada izinin mafassari dabam dabam – na waje ko ciki – domin yi aikin fayilolin ayyuka a lokaci ɗaya, yi amfani da fassarori masu kasancewa da ƙara sababbin fassarori.

Rubutun software a harshen wuri

Wani kayan aiki da yarda da ƙa’idodin kamfanoni shi ne SDL Passolo, wanda yake samar da ayyukan gwaji da tagocin sadarwa zuwa ƙwaƙwalwowin ajiya, baya ga ayyukan fassara. Passolo yana ba da goyon baya ga duk iri-irin fayil da ƙara sauri da sauƙaƙa hanyoyin rubutu a harshen wuri. Muna farin cikin la’akarin bukatarka idan zaɓi kayan aikin da aka yi amfani da shi.

Canjawar girman software

Ba ka safai kalmomi da aka fassara suke zama tsawo ɗaya kamar asalin kalmomi ba. Mu daidaita tsawon sarrafawar abun ciki domin tabbatar da za a iya nuna cikakkun kalmomi cikin software da ke rubutu a harshen wuri.

Gwadawar software da taron taimako a intanit

Idan an gama aikin fassara, mu gwada software domin tabbatar da harshen daidai ne da za a iya karanta software – da cewa aikin ya yi daidai. Muna tara taimako a intanit da gwada abun ciki da ayyuka. Alhali kuwa, tamaiko yana iya taimakon gaskiya idan shi ba da cikakkiyar siffa tare da software.

Bugawa a kamfuta

Mu yi farin cikin isar da rubutu da aka yi fassara a tsari ɗaya kamar asalin kalmomi. Mu daidaita shiryawa gwargwadon tsawon kalmomin harshe da ke yi niyya. Haka nan za mu iya buga rubutunka idan an bukata.

Aikin zane-zane da hotunan allo

Mu yi fassara abun cikin zane-zane da suroci da daidaita shiryawarsa gwargwadon tsawon kalmomin harshe da ke yi niyya. Idan rubutu yana ƙunshe da hotunan allon aikace-aikacen, muna ƙirƙira siga da aka rubutu a harshen wuri ta yin amfani da software a harshe da ke yi niyya.

Jerin bidiyo da sauraro

Kuma muna yi fassara kalmomi na jerin bidiyo da sauraro. Ƙwarai kuwa, domin yi wannan muna yi la’akarin bayanan kalmomi da ake magana. Idan ka bukata abokin tarayya ga yin bidiyo ko sauraro, za mu yi farin cikin taimakawa.